Zaɓen Najeriya 2023: Sakamakon zaɓen gwamnan jihar BauchiWasu ƴan takarar gwamnan jihar Bauchi
Bayanan hoto,

Wasu ƴan takarar gwamnan jihar Bauchi

A ranar 18 ga watan Janairu ne al’ummar Najeriya ke gudanar da zaɓen gwamnoni a jihohi 28, da kuma na majalisar dokokin jiha a faɗin ƙasar.

Alƙaluman hukumar zaɓen ƙasar sun nuna jihar Bauchi na da masu rijistar zaɓe 2,749,268.

Jiha ce da ke da tarihin fitattun ‘yan siyasa a Najeriya tun daga jamhuriya ta farko har zuwa yau, domin kuwa ita ce jihar da ta samar da firaministan Najeriya na farko, Sir Abubakar Tafawa Ɓalewa.

Jihar na da yawan ƙananan hukumomi 20.Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like