Zaɓen Najeriya 2023: Sakamakon zaɓen gwamnan jihar Kaduna



A ranar 18 ga watan Janairu ne al’ummar Najeriya ke gudanar da zaɓen gwamnoni a jihohi 28, da kuma na majalisar dokokin jiha a faɗin ƙasar.

Kaduna ce jiha ta biyu mafi yawan al’umma a Najeriya. Alƙaluman hukumar zaɓen ƙasar sun nuna jihar cewa na da masu rijistar zaɓe 4,335,208.



Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like