
Wasu ƴan takarar gwamnan jihar Kano
A ranar 18 ga watan Janairu ne al’ummar Najeriya ke gudanar da zaɓen gwamnoni a jihohi 28, da kuma na majalisar dokokin jiha a faɗin ƙasar.
Kano ce jiha ta biyu a yawan masu rajistar zaɓe a Najeriya. Alƙaluman hukumar zaɓen ƙasar sun nuna jihar tana da masu rijistar zaɓe 5,921,370.
Akwai ƴan takarar wannan kujera ta gwamnan jihar Kano har 17 a zaɓen mai zuwa, wanda za a yi lokaci ɗaya da na ƴan majalisar dokoki.
Jihar na da yawan ƙananan hukumomi 44.
Akwai yiwuwar wayarku ba za ta iya nuna wannan zanen ba
Za ku iya ganin sakamakon zaɓen gwamnonin wasu jihohin a ƙasa: