Za A Kulle Nnamdi Kanu A Jefa Makullin A Teku – Fadar Shugaban KasaA shafinta na Facebook Laurretta Onochie, hadima ta musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari akan kafafen sadarwa na zamani. Ta bayyana cewa, “lokaci zai zo da za a kama Nnamdi Kanu garkame shi sannan a jefa makullin a tekun Atilantika”.

You may also like