Za A Sayar Da Kadarorin Da Aka Kwace Daga Hannun Barayin Gwamnati – Buhari


Shugaba Muhammad Buhari ya jaddada cewa za a sayar da dukkan kadarorin da aka kwato daga hannun barayin gwamnati tare da saka kudaden cikin asusun tarayya don amfanin al’ummar kasa.

Shugaba Buhari ba zai sake yin kuskuren da ya yi a lokacin mulkin sojan sa wanda bayan an kifar da gwamnatinsa, an mayarwa duk barayin gwamnati da ya kwace Kadarorinsu a wancan lokacin.

You may also like