Za’a Fara Jigilar Alhazai A Karshen Wannan WatanHukumar Aikin haji ta Najeriya ta sanar da ranar Juma’a 28 ga watan Yuli a matsayin ranar da za’a fara jigilar alhazan zuwa kasa mai tsarki. 

Hukumar ta sanar da cewa, jihar kaduna ce keda kaso mafi yawa na alhazan wannan shekara inda take da alhazai sama da dubu shida wai mai biye mata jiha neja dake biye mata, sai kuma jihohin kano, bauchi, birnin kebbi da suke da alhazai kimanin dubu uku uku. 

You may also like