Zaben 2023: ‘Ba za mu lamunci yaɗa labaran boge gabanni babban zaɓe ba’DA

Asalin hoton, DHA

Rundunar sojojin Najeriya ta ce ba za ta lamunci labaran boge da ake yaɗawa da sunan jami’anta ba a shafukan sada zumunta.

Rundanar a wani martani da ta mayar kan wasu rubuce-rubuce da ke yawo a shafukan sada zumunta, ta ce mutanen da ke kokarin haifar da ruɗani ke amfani da sunanta.Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like