Latsa wannan hoton da ke sama domin kallon bidiyon
Al’ummar ƙasa mafi yawan jama’a a nahiyar Afirka na shirin fita rumfunan zabe domin zabo mutanen da za su jagoranci kasar, a zaben da ya kasance manyan ‘yan takara ke fafutukar lashewa. Shin me mutum ke bukata ne kafin ya lashe zabe?
Buhari Muhammad, na BBC ya bayyana wasu daga cikin batutuwan da ke taka muhimmiyar rawa kafin dan takara ya lashe zabe.
Masu hadawa: Yemisi Adegoke, Victor Ezeama, Chioma Nkemdilim
Motsa hotuna: Mayowa Alabi
Kyamara da hada hoto: Ifiokabasi Ettang da Bashir Abubakar