Zafin Mota Babansu Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Su


ABDULRAUF da ABDULWAHAB wa da kani,wadanda ‘ya’ya ne ga ZAYYANU MAI WALDA YAWURI sun rasu a sanadiyar shiga motar Babansu inda ta kulle da su, ga ta otimatik ce, kuma tana da tintek, kuma ga shi an yi zafi sosai.

Muna addu’a Allah ya jikansu da rahama kuma ya baiwa iyayen su da hakurin jure wannan rashin. Amin.

You may also like