Zamu Dauki Makami – Sakon Inyamurai Ga Buhari Inyamurai masu fafutukar kafa kasar Biyafara sun yi barazanar daukar makami matukar ba a gudanar da bincike kan kisan da aka yi wa ‘yan kungiyar ba yayin gudanar da gangamin murnar rantsar da shugaban kasar Amurka Donald Trump. Kamar yadda kakakin kungiyar Comrade Emma Powerful, ya tabbatar.


Like it? Share with your friends!

0

You may also like