Zamu kama Duk Namijin Daya Sadu Da Macen Roba – Ƙasar Botswana


Ministan Ayyuka Da Harkokin Cikin Gida, ya yi gargadin duk namijin da aka kama a kasar Bostwana yana saduwa da Macen Roba za a gaggauta kama shi. A cewar sa, sun samu labari ‘yan kasar na ta sayen Macen Robar domin lalata da ita.

Mr. Batshu ya bayyana cewa, abin takaici ne ace ‘yan kasar da sauran kasashen Afirka, sun bi rudin kururuwar munanan al’adun Turawan Kasashen Amurka na fifita Macen Robar akan Macen Dan Adam.

You may also like