Zamu Samar Da Tan Miliyan  Daya Na Shinkafa – Kungiyar Manoma Ta Jihar Filato 


Kungiyar Manoma ta jihar Filato (RIFAN) na da yakinin samar da Tan Miliyan Ɗaya na shinkafa a wannan shekarar. 
Kamar yadda shugaban Manoman Mr Joshua Bitrus, ya sha alwashi. “Wannan shekarar mai albarka ce, bisa la’akari da yanayin shinkafar da ke kasa, ba ma tsammanin samar da kasa da Tan Miliyan Ɗaya na shinkafa a jihar Filato”.

You may also like