ZAN FI BUHARI ABIN KIRKI IDAN NA ZAMA SHUGABAN KASA – MAJEK FASHEK Mawaki Majek Fashek da ke sukar gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari, a wata tattaunawa da ya yi da Showtime, ya bayyana cewa, zai zama shugaban kasa mafi nagarta fiye da Buhari a 2019 matukar ya samu tikitin takara.

You may also like